Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

18 Mayu 2022

19:40:18
1258769

Rahoto Cikin Hotuna / Na Jarrabawar Musamman Karo Na 17 Don Bayar Da Digirin Musamman Ga Mahardatan Al'Kur'ani Mai Tsarki A Isfahan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, ma’aikatar kula da harkokin kur’ani ta kasar ta shirya rubuta jarrabawar kwas ta musamman karo na 17 na bayar da takardun shaida na musamman ga ma’abuta haddar kur’ani mai tsarki.