Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

16 Mayu 2022

16:15:27
1258161

Labarin Cikin Hotuna / Na Makokin Tunawa Da Rusa Kaburburan Baqi'a A Hubbaren Sayyidina Abbas (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makoki na zagayowar ranar da Aka ruguje kaburburan Baqi'a a rana ta takwas tare da halartar Yan uwa mata a hubbaren Abul-Fazl al-Abbas AS) a birnin Karbala.