Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

16 Mayu 2022

15:45:30
1258155

Labarin Cikin Hotuna / Na Taron Tunawa Da Rusa Makabartar Baqi'a A Kauyen Janusan Kasar Bahrain

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makoki na zagayowar ranar da aka rushe makabartar Baqi'a a rana ta takwas ga watan Shawwal wanda tawagar Ahlul-baiti (AS) ta gudanar a kauyen "Janusan" da ke Bahrain.