Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

14 Mayu 2022

20:26:46
1257542

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Cika Shekaru 63 Da Rasuwar Ayatullah Boroujerdi A Birnin Qum

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya habarta cewa, a yammacin ranar alhamis 12 ga watan Mayun shekara ta 2022 ne aka gudanar da Taron tunawa da cika shekaru sittin da uku da wafatin Ayatollah Boroujerdi, taron ya samu halarta da yin jawabi daga Hujjatul Islam Walmuslimeen "Hussein Ansarian an yi tarin a babban masallacin Qum.