Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

11 Mayu 2022

20:11:21
1256773

Labarin Cikin Hotuna / An Gudanar Da Zaman Juyayi Na Zagayowar Ranar Da Aka Rushe Qaburburan Baqi'a A Birnin Khulnai Na Kasar Bangladesh

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makoki na tunawa da rugujewar kaburburan Imaman Baqiyyah a cikin Imambar fadar Huseini da ke birnin Khulna na kasar Bangladesh.