Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

11 Mayu 2022

20:06:26
1256772

An gudanar Da Zaman Makokin Zagayowar Ranar Da Aka Rushe Qaburburan Baqi'a a Birnin Skardo Na Kasar Pakistan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar shi’a na kasar Pakistan, an gudanar da zaman makoki na tunawa da rushe qaburburan Baqiya a birnin Escardo da ke Gilgit na kasar Pakistan.