Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:25:33
1255821

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gagarumin Tattakin Ranar Qudus Ta Duniya A Sana'a

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da tattakin ranar Qudus ta duniya a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar dimbin al'ummar kasar Yemen a babban birnin kasar Sanaa.