Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:24:01
1255820

Rahoto Cikin Hotuna / Na Zagayen Ranar Qudus Ta Duniya A Garuruwa Daban-Daban Na Kasar Yemen

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da tattakin ranar Qudus ta duniya a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar dimbin al'ummar kasar Yemen a garuruwa daban-daban na kasar ciki har da Sa'ada. Al-Hudaidah and Dhamar.