Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:21:52
1255819

Rahoto Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Cologne

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da sallar idi karamar tare da halartar wasu gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cikin Tawagar "Abbas Shakeri" da ke birnin "Cologne" Jamus.