Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:19:04
1255817

Rahoto Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Yankin Melbourne

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da sallar Idi Karama tare da halartar gungun mabiya mazhabar shi'a mazauna kasar Australia a cibiyar taha ta Islamic Center da ke yankin Dendnong na Victoria.