Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:15:34
1255816

Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Birnin Kargill

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da salla karama tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mabiya Ahlul Baiti (AS) a birnin Kargil na jihar Jammu da kuma Kashmir a Indiya.