Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : Abna 24
Lahadi

8 Mayu 2022

15:14:25
1255815

Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Birnin Oberborough

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa an gudanar da salla karama ne tare da halartar masoya ma'abota shiriya ma'asumai (amincin Allah ya tabbata a gare su) a cibiyar musulunci Karbala" a birnin "Orbro" a kasar Sweden.