Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

7 Mayu 2022

19:14:57
1255516

Rahoto Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Canberra

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da sallar idin layya tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mabiya ahlulbaiti (AS) a cibiyar musulunci ta Imam Hassan (AS) da ke Canberra, babban birnin kasar Ostiraliya.