Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

7 Mayu 2022

19:13:10
1255514

Labarin Cikin Hotuna / Na Sallar Eidul -Fitr A Ponta Grossa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da sallar idin Azumi a masallacin Imam Ali (AS) da ke birnin tare da halartar mabiya mazhabar shi'a da mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS). Ponta Grossa a jihar Parna da ke Brazil.