Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

7 Mayu 2022

19:12:31
1255512

Rahoto Cikin Hotuna / Na Kai Harin Mazauna Yahudawan Sahyoniya sun A Masallacin Al-Aqsa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, wasu daga cikin ‘yan yahudawan sahyuniya sun kai farmaki kan masallacin Al-Aqsa da nufin tunawa da zagayowar ranar da aka kafa gwamnatin sahyoniyawan da ta mamaye kasar. Gabanin harin dai an jibge jami'an 'yan sandan Isra'ila a ciki da wajen Masallacin Al-Aqsa, sai dai Falasdinawa ba su bari 'yan mamayar sun shiga cikin Haramin Masallacin ba.