Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - nakalto Blinken yana fadar haka ne a lokacinda yake amsa tambayoyi daga yan majalisar dokokin kasar Amurka.
“yan majalisar sun bukaci gwamnatin Biden ta tabbatar masu kan cewa takunkuman tattalin arzikinnda aka dorawa kasashen Iran da Rasha zasu ci gaba matukar Rasha bata kawo karshen yaki a Ukrain be, ko kuma Amurka ta cimma wata yarjejeniya dangane da shirin Nukliyar kasar Iran nan gabac ba.
Blinlken ya tabbatar da cewa duk wata yarjejeniya da zata cimma da Iran a nan gaba kan shirinta na Nukliya ba zai shafin wadanda aka dorawa kasar Rash aba.
342/