Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

27 Afirilu 2022

18:59:16
1252417

Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Uku Na Dararen Ghadr Cibiyar Al'adun Imam Sadr Abijan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren na uku cikin dararren Ghadr a cibiyar al'adun Imam Sadr da ke birnin Abijan.