Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

27 Afirilu 2022

18:55:36
1252415

Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Uku Na Dararen Ghadr A Cibiyar Muhammad Rasulullah (SAW) Da Ke New South Wales

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mazauna kasar Australia, an gudanar da bikin dare na uku cikin dararen layalil Ghadr a cibiyar Muhammad Rasulullah (SAW) da ke jihar "New South Wales" Australia.