Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

27 Afirilu 2022

18:52:03
1252411

Labarai Cikin Hotuna / Na Raya Daren Lailatul Ghadr A Abuja

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da tarukan raya daren Ghadr ne tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a birnin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.