Madogara : ABNA24
Lahadi
24 Afirilu 2022
16:59:21
1251351
Labarai Cikin Hotuna / Na Raya Daren 21 Ga watan Ramadan A Cikin Husainiyar Talashawa Moscow
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da taron raya daren ranar 21 ga watan Ramadan a Husainiyaar Fatimah AZ-Zahra As (Husainiyar Taleshiha) da ke birnin Moscow, babban birnin kasar Rasha.