Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:58:02
1251350

Labarai Cikin Hotuna / Na Halartar Dumbin Al'umma Wajen Juyayin Shahadar Imam Ali (AS) A Hubbaren Imamain Askarain (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, haramin Imamain Askarain (AS) da ke birnin Samarra a zagayowar ranar shahadar Imam Ali (AS) ya samu halartar tawagogi da dama masu jaje da makoki daga sassa daban-daban na Iraki.