Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:57:18
1251349

Rahoto Cikin Hotuna / Na Makokin Amirl Mu'uminin (AS) A Birnin "Essen"

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) a Cibiyar Ummul Banin da ke birnin Essen (AS) wansa ya samu halartar gungu na yan shi'ar Jamus.