Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:55:22
1251346

Labarai Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Biyu Na Dararen Ghadr A Husainiyar Al-Zahra Wimerby

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, tare da halartar mabiya mazhabar shi'a mazauna kasar Sweden, an gudanar da taron raya dare na biyu na dararen Ghadr a Husainiyar Al-Zahra (AS) da ke birnin Wimmerby.