Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:54:21
1251345

Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Dare Na Biyu Na Dararen Ghadr A Birnin Sinjar

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren 21 ga watan ramadana mai alfarma wanda mutanen Sayyidd Abbas (AS) suka gudanar a birnin Sinjar na lardin Ninawa da ke arewacin Iraki.