Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

24 Afirilu 2022

16:53:19
1251344

Rahoto Cikin Hotuna / Na Makokin Tunawa Da Shahadar Amirul Muminin (AS) A Birnin Sydney

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na zagayowar ranar shahadar Imam Ali (AS) tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlulbaiti (AS). An gudanar da shi wajen taro na kungiyar jin dadin jama'a ta Mohammadi a Sydney, Australia.