Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

19:03:03
1250951

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Makokin Shahadar Imam Ali (AS) A Masallacin Kufa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, daruruwan mabiya mazhabar shi'a mabiya mazhabar ahlulbaiti (AS) ne suka halarci zaman makokin shahadar Imam Ali (AS) da aka gudanar a Masallacin birnin Kufa.