Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

19:01:03
1250950

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Raya Daren Farko Na Layalul Qadr A Dearborn

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taro raya daren farko na Dararen Lailatul Qadr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cibiyar nazarin addinin musulunci. Dearborn, Michigan, Amurika.