Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

18:58:08
1250949

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Raya Daren Sha Tara Na Ramadan A Jihar Ohio

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya masu son ma'asumi Ahlul Baiti As a masallacin Imam Muntazar (AS) da ke Cibiyar Musulunci a kudu maso yammacin Ohio kasar Amerika.