Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

18:52:56
1250948

Rahoto Cikin Hotuna / Na Raya Daren Lailatul Qadr A Lusaka

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron raya daren farko na Layalil Qadr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cibiyar musulunci ta Rasulul Akram (SAW) a Lusaka babban birnin kasar Zambiya.