Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Asabar

23 Afirilu 2022

18:46:10
1250946

Rahoto Cikin Hotuna / Na Shirye-shiryen Buda Bakin Watan Ramadan A Cibiyar Musulunci Ta Ingila

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, ana gudanar da shirye-shirye daban-daban a cikin watan Ramadan, ciki har da gudanar da buda baki a cibiyar Musulunci ta kasar Ingila da ke birnin Landan.