Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

21 Afirilu 2022

00:37:05
1250078

Labarai Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Karatun Tafsirin Alkur'ani A Birnin Jos

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, ana gudanar da tafsirin kur’ani mai girma na yau da kullum a cikin watan Ramadan wanda Sheikh Adamu Tsoho ya ke gabatarwa a Husainiyar Sheikh Ibrahim Zakzaki da ke birnin Jos Najeriya.