Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

21 Afirilu 2022

00:35:10
1250076

Labarai Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS) A Yankin Budgham

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS) tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a cibiyar “Imam Barreh" a yankin Budgam, Jammu da Kashmir a Indiya.