Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Alhamis

21 Afirilu 2022

00:31:44
1250072

Labarai Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Hassan Mujtaba (AS) A Bagadaza

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da shagulgulan maulidin Imam Hassan Mujtaba (AS) ne tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a Masallacin Al-jawadin da ke yankin "Baladiat" a birnin Bagadaza na kasar Iraki.