Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:14:42
1249300

Rahoto Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Hassan A.S A Isfahan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hasan (a.s) a birnin Chaharbagh na Isfahan, tare da halartar bangarori daban-daban na al’umma da masoya Ahlulbaiti. (as).