Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:13:50
1249299

Rahoto Cikin Hotuna / Na Yanayin Kawata Haramin Imam Ali (AS) A Lokacin Maulidin Imam Hasan Mujtaba (AS).

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, ma’aikatan wannan haramin sun kawata farfajiyar hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf Ashraf a lokacin munasabar haihuwar Imam Hasan Mujtaba (AS).