Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:11:25
1249297

Rahoto Cikin Hotuna / Na Maulidin Imam Hassan (AS) A Birnin Potiskum, Nigeria

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tare da halartar dimbin mabiya mazhabar Shi’a a Najeriya, an gudanar da maulidin Imam Hassan (AS) a birnin Potiskum.