Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:10:26
1249296

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Cin Abincin Dare A Farfajiyar Najmeh Khatoon (sa)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, dai dai lokacin munasabar haihuwar Imam Hasanul Mujtaba As, mata da dama sun halarci buda baki a hubbaren Karimatu Ahlul Baiti (AS) da ke birnin Qum.