Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

18 Afirilu 2022

18:08:06
1249295

Rahoto Cikin Hotuna / Na Bikin Maulidin Imam Hasan (AS) A Haramin Sayyidah Ma'asumah (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taro na musamman na mai taken liyafar Ubangiji tare da hadin gwiwar babban daraktan kula da bayar da taimako da jin kai na lardin Qum a daidai lokacin da aka haifi Imam Hassan Mojtaba (AS) tare halartar maziyarta na haramin Karimatu Ahlul Baiti (AS) da ke birnin Qum.