Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

15 Afirilu 2022

14:13:45
1248308

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Taron "Buda Bakin Wahda" A Hubbaren Shahidan Da Suke Kare Harami A Birnin Qum.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron tunawa da shahidan hubbaren Razawi da shahidan da suka kare haramin mai taken " Iftar Wahdat" tare da halartar al'ummar Kum da iyalain shahidan rundunar Fatemiyun a hubbaren shahidan da suka kare harami. An Gudanar da taron a makabartar dake cikin haramin Sayyidah Ma'asumah As. gudanar da karatun kur'ani mai tsarki da laccoci da wake-wake da buda baki na daga cikin shirye-shiryen wannan biki, kuma an gudanar da bikin ne bisa tafarkin hadin kan kasashen Iran da Afganistan, masu kawance da juna.