Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Jummaʼa

15 Afirilu 2022

14:10:13
1248305

Rahoto Cikin Hotuna / Na Adduar Tawassali Da Imam Zaman As A Dararen Watan Ramadan A Masallacin Jamkaran.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da karatun Adduar Tawassuli tare da gudanar da jawabai daga Hujjatul Islam Walmuslimeen Farahzad da kuma mai waken yabo Haj Seyyed Ali Hosseini Nejad a harabar Mahdawi na Masallacin Jamkaran.