Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

13 Afirilu 2022

21:59:10
1247761

Labarai Cikin Hotuna / Na Taron Bude Baki Na 'Yan Hijirar Falasdinu A Canberra

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da buda baki na masu hijira yan Palasdinawa a birnin Canberra na kasar Australia.