Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

13 Afirilu 2022

17:21:05
1247752

Rahoto Cikin Hotuna / Na Ayyukan Musamman Na Shirye-shiryen "Bakuncin Ubangiji" A Haramin Karimatu Ahlul-Baiti (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, sashin kula da harkokin al’adu na haramin Sayyidah Ma'asumah, a cikin watan Ramadan mai alfarma, tare da hadin gwiwar babban daraktan kula da harkokin bayar da agaji da jin kai. na lardin Qom, sun gudanar da shirye-shiryen liyafa na musamman mai taken Bakuntar Ubangiji a cikin wannan wuri mai tsarki haramin sayyidah Ma'asumah As.