Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

10 Afirilu 2022

20:47:54
1246850

Labarai Cikin Hotuna / Na Tafiyar shugaban kasa zuwa lardin Alborz ta jirgin kasa

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, Hujjatul Islam Walmuslimeen Dr. Seyyed Ebrahim Raisi shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran aci gaba da tafiye-tafiyen lardunan ya isa lardin Alborz, amma wannan ziyarar ta sha banban da sauran tafiye-tafiyen lardunan gwamnati, domin Hujjatul Islam walMuslimeen Raisi sun yi tafiyar ne ta jirgin karkashin kasa daga Tehran zuwa birnin Lardi Alborz ya Kuma hanya kuma ya tattauna da Al'umma dake kan hanyarsa ta isa.