Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

10 Afirilu 2022

20:46:16
1246849

Labarai Cikin Hotuna / Na Bude Bakin Shugaban Kasar Iran Tare Da Daliban Jami'ar Kharazmi Ta Karaj

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran Sayyid Ibrahim Ra'isi a ziyarar da ya kai lardin Alborz ya yi buda baki tare da daliban da ke Yin Karatu a Kharazmi University Karaj.