Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Lahadi

10 Afirilu 2022

20:45:01
1246848

Rahoto Cikin Hotuna / Na Shirin Fara Addu'ar Iftitah A Haramin Imam Ali (AS)

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron Adduar Iftitah a daren Juma'a na farko na watan Ramadan na shekara ta 1443 bayan hijira a farfajiyar hubbaren Imam Ali (AS) da ke cikin birnin Najaf Ashraf.