Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

6 Afirilu 2022

20:14:03
1245549

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Karatun Alkur'ani Mai Tsarki A Yankin Al'adun Chaharbagh Na Isfahan

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, za a rinka gudanar da karatun kur’ani mai tsarki na matasan Isfahan na wannan shekara a cikin watan ramadana mai alfarma a kowane yammaci tare da halartar matasa da Samari masu nishadi a cikin wannan wata mai alfarma farfajiyar al'adu ta Chaharbagh, Isfahan.