Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Laraba

6 Afirilu 2022

20:11:45
1245547

Rahoto Cikin Hotuna / Na Taron Mawaka Masu Yabo Na lardin Qom

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, tawagar Khadem al-Reza (AS). ta gudanar da taron masu yabo na birnin Qum da kewayenta a daren uku na watan Ramadan.