Madogara : ABNA24
Laraba
6 Afirilu 2022
20:10:36
1245546
Labarai Cikin Hotuna / Mayakan Yahudawan Sahyoniya Sun Kai Hari Kan Taron Falasdinawa A Gabashin Birnin Kudus
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, dakarun yahudawan sahyoniyawan mamaya a gabashin birnin Kudus sun kai hari kan Palastinawan da suka taru a kofar Sham tare da kame wasu daga cikinsu.