Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

5 Afirilu 2022

13:04:11
1244985

Rahoto Cikin Hotuna / Na Gudanar Da Taro Karo 34 Na Malamai Da Masu Tabligi A Cibiyar Musulunci Ta Ingila

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, an gudanar da taron shekara shekara na malamai da limamai da shugabannin cibiyoyin addinin muslunci na kasar Birtaniya karo na 34, taron mai take " ta yaya za a samar da hanyoyin yada koyarwar Alkur’ani mai tsarki a cikin watan Ramadan" an gudanar da taron ne a Cibiyar Musulunci ta Burtaniya da ke Landan.