Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Talata

5 Afirilu 2022

13:03:00
1244983

Rahoto Cikin Hotuna / Na Karatun Alkur'ni Na Matasa A Hubbaren Karimatu Ahlul-Baiti As

Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, a kowace rana ana gudanar da taron karatun Alkur'ani na musamman ga matasa a cikin watan azumin Ramadan a Farfajiyar Sayyida Fatimah Zahra'a Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta da ke hubbaren Sayyidah Fatimah Ma'asumah AS), tare da bayanin wuraren tafsiri da karantarwar Alqur'ani.